Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Tun da misalign karfe 8 na safe ne aka bude rumfunann sa zabe inda za’a rufe su a da misalign karfe 5 na yamma, kuma ana saran da sakamakon zaben a ranar lahadi mai zuwa
Shugaban kasar Gambiya Adama Barrowa yayi nasara kada abokin hamayyarsa ce kuma tsohon shugaban kasa day a kwashe fiye da shekaruu 20 yana mulki akasar Yaya Jame a shekara ta 2016 . kana kuma ya same lashe zaben a wani wa’adin mulki na shekaru 5,
Yayi alkawarin yin sauye – sauye a kundin tsarin mulkin kasar kafin karshen wa’adin mulkinsa, sai dai a shekara ta 2020 majalisa dake shirin baring ado ta yi wasti da daftarin kudurin da ya takaice wa’adin mulkin shugaban kasa sau biyu kawai.
Jam’iyun adawa da kungiyoyin farar hula sun zargi shugaban kasar da goyon bayan dan takarar day a fito daga Jami’iyarsa wajen yin amfani da dukiyar gwamnati a lokacin yakin neman zabe da yayi .
342/